Zanyi Aure-nafisa Abdullahi

0 172

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

A wata hira da ta yi da BBC, fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi ta ce tana da burin yin aure a nan gaba kamar kowanne mutum.

A cewarta, “Aure kamar yadda nake fada kullum lokaci ne na ubangiji, amma kuma hade da niyya, ina da niyyar a raina amma lokacin nake jira.”

KARANTA WADANNAN;
1 of 38

Toh sai dai jarumar ba ta fadi takamaime lokacin da hakan zai faru ba.

Game da kowanene wanda za ta aura kuwa, jarumar haka ta ce “ “Ba shi da suna. Mai rabo ne kawai ya na gefe.” 

#Alummata

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram