Zaffaffan Hotunan Maryam Yahaya

0 538

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Gaskia mai kyau mai kyau ne, babu wanda zai kaga zaffaffan Hotunan nan yacce maryam Yahaya ba zazzafa bacce.

hotunan Maryam yahaya

Gaskiaya ne maryam fa ta iya salo kala kalla na daukan hoto, kai sai ma kaga wannan Zaffaffan Hotunan nata da suka tada kura a Insagram Zaka gane cewa ta iya sallo iri iri na daukan hoto

Hotunan maryam yahaya

kai kaga wani tsari na daukan Hoto ma kuwa wanda ake bawa kowa dama yaga Harshen ta tab, Kalli wannan ma kaga yadda ta yi kyau a cikin wadannan Hotuna Iyawa sai wanda ya iya

KARANTA WADANNAN;
1 of 12

Hotunan maryam yahaya

kaima fa zaka iya irin wannan salon, amma fa bazaka iya irin nata ba, ko kaga Hotunan da Suka dauka a Saudiya tare da Hadiza Gabon kuwa?

Haka ne wannan tsayiwa ta isa, kin isa ne yasa kikayi Dam ma bakaga Hotunan da tayi A kasar Saudiya ba da kaga yadda Hijabi yayi mata kyau

Hotunan maryam yahaya

Gaskia zaka iyayin komai indai kana da kyau

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram