Zaffafan Hotunan Maryam Yahaya

0 395

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Maryam yahaya dai sabuwar jaruma ce wacce zamu iya cewa itacce jaruma ta farko da ta samu karbuwa a wajen masu kallo kafin film din ta na farko ya shigo kasuwa

Dau kan Hoto kenan cikin salo

a zahiri maryam kyakkyawa ce wacce zaa iya jera ta cikin jerin mata masu kyau

KARANTA WADANNAN;
1 of 12

gaskia ne Maryam Yan mata

irin wannan salo haka kaima ko kema yq kamata ku koyi wanbab salo na daure Riga fa

ku Kasan ce Damu domi samu wakokin Hausa da kuma labarai da hotuna gami da sabbabbin Vedio da Comedy

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram