Zafaffan Hotunan Maryam Yahaya da suka Haska

0 139

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Zafaffan Hotunan Maryam Yahaya da suka Haska.

Gungun zaffafan Hotunan Maryqm yahaya kenan da suka Haska a instagram kuma suka samu comments da yawwa domin kuwa tayi kyau a cikin wannan Hoton

Gaskia dai maryam ta dauki makeup a cikin wannan hotunan duk da dama dai ba laifi, amma fa Budurwa ta tafita kyau.

KARANTA WADANNAN;
1 of 12

Gata kuma tare da abokan sanarta wanda suma taurarin su ke shirin Haskawa.

Gaskia fa ba laifi, amma dai banace komai ba domin kuwa baki na gum yake.

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram