Yarinya yar shekara 16 ta yi lalata da maza 52

0 18

Click to subscribe my channel

Jami’an tsaron sun yi ram da wata yarinya ‘yar shekaru 16 da haihuwa tare da wasu maza su 52 suna bin juna wajen yin lalata da ita ɗaya bayan ɗaya ‘Yan sun bayyana cewa yaayin lalatar ba wai na karuwanci bane, ma’ana yarinya tana yi ne
don mazajen su biyata, a’a, nau’in lalatar na da alaƙa da ƙaddamar da yarinya a wata ungiyar sirri
Yarinyar da aka bayyana sunanta da
Ifechukwu, yarinya ce da ta bar makarantar sakandire ta shiga sha’aninta.

A lokacin da ta ke amasa tambayoyi daga ‘yan sanda, Ifechukwu ta ce, ta yi tafiya daga Abuja zuwa Legas don ta halarci wannan ƙkaddamarwa kuma sai da aka bata wani magani na kashe zafi don kar ta ji radadi a lokacin da mazan ke bin juna wajen yin lalata da ita.

“Na shiga kungiyar watanni uku da suka wuc kuma dama ƙka’idar shiga ƙkungiyar ita ce sai mace ta sadu da duk wani namijin da ke ƙkungiyar da ya samu halartar ƙkaddamarwar.

An kuma bani maganin kashe zafi don ya rage min radadin, Amma duk da haka sai da na ji zafin, amma na daure”

“Na samu labari game da ƙmungiyar ne ta hanyar wata ƙkawata.

Ta kuma fada min cewa da zarar na shiga wannan ƙungiya ta fa kakata
ta yanke saƙa, domin kuwa duk wata alfarma daga wajen kowanene ba zai gagara ba.

Ni ‘yar talaka ce, kuma ina son na sauya ƙangin talaucin da ya yi katutu a danginmu”

“Sai dai ita ƙawar tawa ba ta fada min sai an yi lalata da ni ba kafin a ƙaddamar da ni a matsayin ‘yar ƙungiyar.

Abin takaicin ma shi ne a ranar da aka ƙaddamar da mu, ni kadaice
mace saboda haka dukkan sauaran mazan da ke son shiga ƙungiyar, a saboda haka su da tsofaffin mazan ƙungiyar suka shiga lalata da ni
daya bayan daya”

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

“Kodayake dai ban fara cin gajiyar
shuga ƙungiyar ba tukunna, amma ina da yaƙinin nan ba dadewa ba burina zai cika”

“Ina neman afuwar ‘yan sanda, kuma ina son na koma makaranta na ci gaba da karatu domin ban san shiga ƙungiyar laifi bane,”

inji Ifechukwu Wani daga cikin mazan da aka kama da Ifechukwu da aka bayyana sunansa  da Ugochukwu Agbazuo ya bayyana cewa dukkanin mazan dalibai ne na manyan makarantu a jihar Anambra

“In ka dauke manyan shugabanninmu na ƙasa, dukkaninmu dalibai.

An kaddamar da ni a
wannan ƙungiya kimanin shekara 1 kenan.

Kuma bani da zabi sai na in shiga kungiyar sakamakon tsangwama da na ke samu a
makaranta.

Na fahimci cewa kusan duk daliban
tsangayar kimiyyar ƙere-ƙere mambobi ne na ƙungiyoyin sirri daban-daban,” Ugochukwu
ya ce;

“Saboda dai da zarar kana cikin wata ƙungiyar sirri, to fa malamai za su dinga girmamaka, ba za ke siyan kayan karatu ba da a ke kira da
hand-out, kuma ba za ka baiwa malamai cin hanci ba.

Wannan shi ne dalilin da ya sa na
shiga ƙungiyar”
“Bindigun da aka same mu da su kuwa ba na komai bane sai don kariya in rikici ya barke a makaranta, kuma shugabannin ƙungiyarmu ne
suka taimaka mana wajen samun bindugun”

©alummata.com

Click to subscribe my channel