Yaran mata na kannywood wanda ba kowa ba suke batawa ‘yan fim suna

0 11

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Kall wata shiga da @amina_amal tayi kuma ta dora hoton akan shafin ta na istagram wai tana tallan ticket.

Irin wannan shi ke janyo a dinga zagin masu neman abinci cikin tsafata.

A matsayin ta na musulma mai suna irin na musulmai bai ka mata acce tayi wannan shugar ba.

Arewaclass tayi nazari kan irun hotunan da take yaddawa a istagram sun sabawa alummar Hausawa da ma islam.

Ga wannan kamar shiga ta kamala amma akwai ta baraji a cikinta.

Saboda haka arewaclass ke shawartar kannywood industry su hukunta ta ta hanyar da ta dace.

Ko menene shawarar ku a kan wannan???

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram