Yar Nigeria Eze Brume ta kai wasan karse a wasan Dogon Tsalle

0 3

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wata ‘yar Najeriya, Ese Brume da ke wakiltar Nijeriya a wasan dogon tsalle (Long Jump) a wasannin Olympics 2012 da ke gudana a Rio ta kasar Brazilya. Ese Brume dai ita kadai ce ‘yar nahiyar Afrika da ta kai wannan mataki bayan da ta yi dogon tsalle da ya kai mita 6.67 wanda hakan ya sanya ta cikin wadanda suka fi iya irin wannan tsalle su 6 a gasar ta Olympics. Idan Ese Brume ta yi nasara, wannan zai baiwa Najeriya damar samun sarkar gwal na farko a wannan gasar Olympic din bana.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.