Yadda zaka yi Hacking na symbian phone

0
YADDA ZAKAYI HACKING DIN WAYAR KA TA SYMBIAN DOMIN INSTALLING APPLICATIONS KODA KUWA YANA NUNA INVALID OR EXPIRED CERTIFICATE So tarin yawa se kasamu application me kyau kuma kana buqatarsa a wayar ka, se ka dauko gurin installing se yace expired certificate ko kuma yaqi installing, to yau in Allah ya yarda wannan matsalar tazo qarshe domin zanyi bayanin yadda zakayi hacking… Da farko mece ce ma’anar hacking din symbian phone? Ita hacking din symbian phone mataki ne wanda zaka dauka domin ganin ka samu full privilege na installing ko wani irn themes na symbian, ko wani irin application da game na symbian ko java… Da farko zaka iya installing application a wayar ka amma dole se ka dan canza settings, wanda kampanin wayar ka suna haka ne domin kare wayar ka daga malicious software ko makamantan haka… Domin ganin ka saka kowani application ba tare da kayi hacking ba se kaje settings, ka nemi application manager, ko kuma ka bude gurin installed applications, ka danna menu ka nemi application manager, idan kaganshi se ka bude, zeyi maka listing din applications dinka, ka danna menu wato option kenan, ka bude setting zaka ga software installation, ka tabbatar ON ne ba OFF ba, sannan kaje gurin Online Certificate chek ka mayar dashi off, ka jaraba installin a wannan lokacin, idan baiyi ba ka canza date dinka zuwa haka, 2007/01/01 ko 2007/05/05 ko kuma 2006/01/01 kafin installing, idan dama yana ce maka expired certificate kenan… ka jaraba installing, idan yayi se ka mayar da date dinka inda yake da… Idan method din baiyi aiki bo to don’t worry, kaima zaka zama hacker yanzunnan:: br />Yadda zakayi hacking din wayar ka>>>Da farko zaka buqaci x-plore, ka danna wanna link din domn downloadin x-plore Just download Hello X daga wannan link din Hello X Idan kayi installing din HelloOX2 kawai ka bude, kabi instructions din zaka ga yayi koma da kansa, in a minute zaka gama hackin din wayar ka… zeyi installing wani application kawai don’t worry… Amma ka gwada installing na python ka gani. Allah ya bada saa