Yadda zaka sayi data 100 a #200 dakuma bonus na 500mb

4

Advertisement

Yadda Zaka Sai Data guda 100 da Kuma Samun Kyautar Mb Guda 500 Weekend 24h Suna Aiki ne Kawai A Ranar Asabar Ko Lahadi Domin Sanin Yadda Zaka Sai Wannan Weekend Din 1=Sanya Card Na Mtn 200h Domin Shiga Danna *131*113# Domin Duba Data Sai Ka Danna *131*4# Yan Uwa Kutayani Da Addu, a Zan Fara Exam Ranar Monday Sai ku tura ma abokanku.

Leave a Reply