Yadda zaka samu mb100 kyauta a MTN

0 2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Asalam jammaa

A kwanakin baya MTN sun fitar da wani
tsarin yadda zaka samu MB100 batare da ko
kobo ba.

Ta hanyar tura sakon “Myapp” aka dinga
bawa muta ne Mb100 kyauta.

To Albishirin ku ga wanda suka samu
waccen kyautar yanzu ma zaku sake samun
ta ba tare da kokonto ba.

Kumama wadan da basu samu ta bayan ba
zasu iya gwadawa yanzu.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Kawai abin ba mai wuya bane zaku

Tura sakon. ” XXXXXHSHSMyappHSHS”
zuwa 131

Zaku samu sako kamar yadda yake a jikin
hotonan.

Allah ya bada sa’a.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.