Yadda zaka samu kudin kira sama da #1000 a ko wanne irin layi

0 23

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Da farko dai qbun ba mqi mq tukar wahala bane.

Abubuwan da kake bukata sune;

  • wayar andriod
  • Data
  • Charge
  • Nutsuwa.

Bayan ka mallaki waddan nan abubuwa sai ka yi dwonload na wannan App din

DWONLOAD APP NOW

Bayan ka dauko shi sai ka bude shi

Ka taba wajen da aka rubuta me sai kayi registe da phone Number dinka.

Yadda zaka tara kudin kuma da kan ka.

Abin da zakayi na farko ka shiga my prize zaka ga an rubuta invite your friend to earn #50

To haka ne zaka saju naira hamsin a duk Mutum daya.

KARANTA WADANNAN;
1 of 2

Hanyar ta biyu shi ne ta hanyar “phone shaking”

Ka sa hanu ka taba jan hoton hannu da waya a rike zai bude maka wani wuri da aka rubuta shake yiur phone sai kayi rikon da aka mata a dan hoton hannnun nan ka kadata zakaga kamar an dauki hoto.

Shi kenan kafara tara point kayi tayi haka har ka tara 350 piont sai ka cire.

Hanyar da zaka cire kudinka izuwa layin ka.

Ka taba wajen ta aka rubuta “me

Sai ka taba wajen da da aka rubuta “myprize” sai ka tqba zai kawo ka

Za kaga yawan point naka sai ka taba “Redeem” zai kawo ka nan

Sai ka sa phone number ka kayi TOPUP

Kawai zakaji aleart a wayarka.

Allah ya Bada saa

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram