Yadda zaka samu 1950+ 100MB a layin MT

0

Asalam barkan mu da warhaka  a yau arewa class ta zo muku da wani bayai akan yadda zaka samu kudi  kira da na browsing akan farshi mai sauki.

Duk da ma dai tsarin MTN sun dade suna tallansa, to amma su da yaren turawan yamma suke yi sqbo da haka arewaclass ta yanke shawarar fassarashi da harshen hausa kuma ta nunawa wanda basa kula da wannan tala da mtn take musu.

Ba tare da  na cika ku da suru tu ba barana na jero muku bayanan.

Da farko dai ana bukatar

1.Active MTN sim ( layin Mtn wanda yake aiki kuma an masa rejista).

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

2. Naira 500 wato a cikin layin

3.sai ka dana  *300*16#

Shi kenan zasu kwashe kudin ka subaka abin da  na fada maka zasu kasance suna aiki ne har tsawon kwana 7.

A huta lafiya