Yadda zaka hada themes da kanka

0
YADDA AKE HADA THEMES NA WAYA symbian TA SIGA MAFI KYAU ……. ABUBUWAN DA AKE BUKATA SUNE 1) BLUEftp 2)THEMES 3)EMPTY folder Don Allah Ku Kiyaye Yayin Yin WannaN Aiki Duk Abindana Lissafo Karku Barko 1 Domin Inkukayi Missed Na 1 To Wllh Themes bazai Haduba ….. BARI MUFARA: Kahau kan Blueftp dinka ma’ana kabudeshi, idan budewarka ta farko ce xai nunoma flagsdayawa sai kazabi ta farko wato ta England ma’ana kazabi turanci kenan.. Daga nan zai ta tambayarka ‘allowapp to access’ sai kana dannan YES wato bangaren Hannun hagunka… Idan yagama xai nunoma kan phone da kuma kan memory dinka wato alamar (C:/) da kuma (E:/ ). Sai kaxabi inda theme dinka yake wato wanda xaka hada wani dashi kenan. Idan kaje kan theme din sai kadanna OK ko center na wayarka… Anan ma zai tambayeka sai kadanna YES. Idan kadanna Yes to zai nunoma kayan cikin themedin. E.g zaka iya ganin wallpaper.png ko screensaver.jpg ko call_register.g if kodai makamancin hakan. To idan yanunoma kayan cikin themes din sai kadanna hannun hagu na blueftp dinka wato MENU zakaga SELECT ALL ITEMS. Idan kayi select all zakaga yayi selectn dinsu kuma zakagane hakan ta inda zakaga sunkoma light greencolour idan kaga haka sai ka kuma danna MENU zakaga EXTRACT SELECTED ITEMS sai kadanna. Daga nan sai kana danna back har kaje inda empty folda dinka take sai kashigeta idan kashiga xakaga tasama Empy Folder… To ka kuma danna Menu na blueftp din zakaga EXTRACT ITEMS HERE sai kadanna… Note: lokacin dakayi extract selected items to blueftp din yayi copy na kayan cikin theme din dan haka yanzu dakazo empty folda kuma kadanna Extract items here ma’ana zai juye abubuwan dayayi copy acikin empty folda din. Dan haka xai fara ajiyewa kuma duk ajiye daya sai ya tambayeka. Sai katsaya kanutsu yana tambayarka kana danna YES. Kada karinga rigashi dannawa. Yana tambaya kana dannawa harsai yagama. Idan yagama zakaga yasama Extracting Done. Idan yagama extracting. Allah ya bada sa’a