Yadda zaka cire Nokia security koda baka san keys na cirewa Ba

0 6

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

YADDA ZAKA CIRE NOKIA A SECURITY KO DA BAKA SAN CODE DINBA. ===>Shinan kankane mutum yakan sa wayarsa a security sbd tsaro, wanda idan kc ya fadama bazai fada ba to ga hanyar da xaka bi ka cire securityn: Kayi amfani da daya daga cikin wannan numba : 112 ==>sanin kankane idan kanasa code din security duk lambar da kadanna xata koma *** ne to idan kasa wannan numbobi baxata koma *** ba. GA YADDA ZAKA CIRE idan ka rubuta wannan numbobi agun sa code din sai ka raba hannunka Daya yama kan CALL daya kuma yana kan BACK, idan kadanna call da sauri xaka danna back. 1 – kasani idan ka danna kiran karka br yanuno ya fara kira da sauri sai ka caccaka back. 2 – Idan ka cire waya Da wannan code din ka sani bxai koma ba sai ankashe wayar. Keep visiting [url=”http://www.arewaclass.ml]arewaclass a kullum[/url]
KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Get real time updates directly on you device, subscribe now.