Yadda ake hada waya da computer domin yin Browsing

0 5

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

YADDa AKE HADA COMPUTER DA WAYAR ANDROID daga:Adanice waplearner Aslm yan,uwa masoyan mu na AREWASTF Arewastf.ga Mafiya wancin jama a na tambayarmu ya ake hada waya da computer domin yin browser To sai ku jara zama domin kuji yarda ake ta Wi-Fi YADDA ZAKA HADA ANDROID DA COMPUTER TA Wi-Fi hostpot. Idan kana bukatar hada ta da Computer ta Wi-Fi,Nitsu kabi wanna matakin 1. Kaje Settings>Wireless&networks> Tethering&portable hotspot. 2. Saika duba Portable Wi-Fi hotspot ka bude shi. 3. Bayan wasu yan mintuna, Wi-Fi network din zai bayyana akan wayanka ta sama. 4. Sannan kaje portable Wi-Fi hotspot settings>sannan kayi configure din Wi-Fi hotspot. Wato wurin duka ka cike su, Username da Password. Network SSID= Kasa abinda kaga dama kamar sunanka ko inkiyarka. Security==WPA2 PSK Password naka ya kasance guda takwas 8zuwa sama 5. Idan ka bude shi, yana dauke da sunan kamfani wayarka, saika barshi haka sai kasa masa password da kake so yadda kana hadawa zai fara, Amma idan ka bude ka barshi kara zube, ko kuma baka bude Wi-Fi dinba, To bazaiyi connect ba, zaita cewa enter password. Ka barshi abude karka rufe, sannan kayi search nasa. 6. Saika bude Desktop Computer ko Laptop naka, kayi search na Wi-Fi, nan take zaka kamo sunan wayarka, saika latsa connect, ka ci gaba da browse naka cikin sauki. 7. Idan kana bukatar katsewa, saika koma cikin Settings>Wireless&networks> Tethering&portable hotspot na wayanka saika danna rufewa ka gama. ku huta lafiya….. Allah ya bada sa

Get real time updates directly on you device, subscribe now.