[YABO] Sabuwar Wakar Baharu Raddi Ga Makiyan Ma’aiki

0 695

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Sabuwar Wakar Baharu Raddi Ga Makiyan Ma’aiki, A ko da yaushe Kokarin Wannan Shafi ya samar Da kyakkyawar  Alaka Tsakanin Mawaka da kuma Masu Sauraro, To wannan Kokarin Ne Yasa yauma Muka sake Kawo Muku Wakar Da fasihin mawakin Nan Usman Baharu Yayyiwa Makiya Maiki Raddi.

Hakan yassa wasu suke Neman wannan Waka Ruwa A jallo, To Yau Dai Allah Yayi Mun Kawo MUku wannan Waka gata.

Zaka iya sauran Sauti Kai Tsaye Ko kuma

 

KARANTA WADANNAN;
1 of 55

DOWNLOAD MP3 NOW

Domin Neman Karin Bayani Zaa iya tun Tubar Mawakin ta Kafofin Sadarwa kamar Haka:-

Call:            08066304661

Whatsapp: 08066304661

Facebook:  Usman Baharu

 

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram