Wayoyin Hanu na yada cututtuka cikin sauki

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Domingujemacututtukada a,kedaukatsakaninmutane,wasutaronmasanasunbayyanardawasuhanyoyigudashidadasukatabbatardacewar,sunehanyoyinyadacututtukaatsakaninjama’a,bataredamutanesunbadahankalinsuwajenba. Maganin wadannan cututtukan guda uku ne, mutun ya kokarta yin allurar riga kafi, a wannan yanayin, haka a guji zama da mutane dake da mura, tari ko wata cuta da wani kan iya dauka, sai a hanzarta don tsaftace muhalli da wanke ko gyara waje bayan tashin mara lafiya. Wayoyin hannu na daya daga cikin hanyoyin da ake daukar cuta cikin sauri da sauki, yadda mutane ke rike waya a hannu bayan cuttuka sun gama zagaye wayar. Haka da yadda mutane ke shiga wajen jama’a batare da saka wani kariya ba, koda kuwa wajen bude kofa ne, don wani yana dauke da wata cuta kuma ya sakata a jikin hannu kofa. Haka ma mutane suyi hattara da yadda suke amfani da irin kayan da akanyi aron su, kamar kaset, rumot control, da dai makamantan su. Da kiyaye wadannan abubuwa ne kawai mutun zai iya gujema cututtuka dake yaduwa a tsakanin mutane.
KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Get real time updates directly on you device, subscribe now.