Watch and Download Dadin Kowa sabon salo Episode 62

0 85

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce.

A SATIN Da yagabbdta:

Rana tsaka Malam Nata’ala ya hadu da gamonsa bayan da wani tsohon dan dambe ya ziyarce shi.

Danliti Shagon gabas ya zo ne domin ya tafi da dansa Datalle, sai dai an nemi Dantalle sama da kasa an rasa, wanda hakan ya jefa Malam Nata’ala cikin Cakwakiya.

KARANTA WADANNAN;
1 of 20

Acikin wannan satin kuma kawai kusha Kallo lafiya.

Domi kallo daga YouTube

Link DOWNLOAD VIDEO HERE

Vidmate DOWNLOAD VIDEO HERE

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram