Wata yar kwalisar budurwa tAsha walmukalifatu a gun yan fashi

0 1

Click to subscribe my channel

Jaridar arewaclass taci karo da wasu
hotunan wata kyakykyawar mata da ‘yan fashi suka sabawa kamanni a hanyarta ta zuwa wurin aiki a jihar Legas.
Matar mai suna Stella David ta yada
hotunan nata da kanta a dandalin sada
zumuntar zamani na yanar gizo, tana
mai bayyana cewar ta godewa ALLAH
data tsira da rai.
KARANTA WADANNAN;
1 of 236
Wannan iftila’i ya fada kan wannan
baiwar ALLAH ne bayan data hau wata
mota zuwa wurin aiki daga Berger
amma sai da gangan motar ta bi ta
Victoria Island inda ‘yan fashin suka
far ma ta.
Stella ta bayyana cewar ‘yan fashin sun
kwace mata duk kayayyakin ta, sannan
tayi kira da jama’a su kara lura wajen
yin amfani da fasahar banki a wayoyin
hannu da kuma kula da abun hawa
yayin bulaguro.

©naij.com

Click to subscribe my channel