Wani mutum ya halka tsohuwar matarsa a Brazil

0

‘Yan sanda a Brazil sun ce mutane da dama ne
aka kashe, lokacin da wani mutun dauke dabmuggan makamai ya kutsa cikin wani gida inda
tsohuwar matar shi ke yin shagalin shiga sabuwar
shekara.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Mutumin ya harbe tsohuwar matar ta shi, da yaron
su mai shekaru takwas, da kuma sauran ‘yan
uwanta da dama.
Daga nan kuma, mutumin ya harbe kan shi shima.
Wasu mutane uku sun jikkata a lamarin, wanda ya
auku a birnin Campinas dake kudu maso gabashin
kasar.