Wani lauya ya sha duka saboda yaki matsawa dan majalisa ya wuce a kan hanya

0

Dirka niya wai suka ce mota a randa.

Wani dan majalissar Dokoki a jihar Legas ya ba yansada umarnin duka wani lauya da yaki ba tawagar motocin sa hanya.

Yan Najeriya sun yi kira da gwamnatin tarayya da ta dauki mataki akan cin zarafin da yan siyasa suke ma mutane akan hanya da motocin su.

A wani bidiyo da aka yadda a shafin sa da zumunta na Facebook, ya nuna yansada suna dukar wani mutum a lokacin da wani yake kokarin raba su.

Yansanda sun yi wa wani lauya dukan tsiya saboda yaki ba ma tawagar motocin wani dan majalissar Legas hanya.

Majiyar mu ta samu rahoton cewa dan majalissar ya ba yansadar umarnin dukan lauyan saboda yaki ba tawagar motocin sa hanya.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Wannan bidiyo ya janyo cecekuce a
tsakanin yan Najeriya a shafin sa da
zumunta na Facebook.

Mutanen Najeriya sun yi kira da
gwamnati ta dauki mataki akan irin cin zarafin al’umma da yan siyasa suke yi mutane da motocin su akan hanya.

Hoton yansan dan kenan da wannan lauya
©naijhausa.ng