wakar Rarara-Yanci na Ba na Kudi Bani

0 12,110

Click to subscribe my channel

A sanin Da mukayiwa Shararen Mawakin Nan Dai Bashi Da Alkibla, Amma Yanzu Ya nuna mana Alkiblarsa Daya Ce Domin kuwa Ba nuna Mana Buhari ne kawai Zabin Sa.

Kuma Muma munyar da da wannan Magana Tasa Domin yayi gamshasshen Bayanin Sa A cikin wannan Waka.

A wannan Waka Mawakin Yana Nuna yadda Zaiyi Zabe kuma Da wanda Zai zaba Da shi Da Ahalinsa harma Da maaikatan Sa Baki Daya.

KARANTA WADANNAN;
1 of 57

Kawai dai Dauko Wakar Domin Tabbatrwa Da kanka Da kuma Kunnuwan Ka.

Idan Kana DA Bukatar Mana Magana ko kuma kana son a sanya maka Wakokin ka Zaka iya BIn mu ta Whatsaap 08090500276 ko kuma facebook.com/arewaclass ko kuma Email: journalist012@gmail.com

Click to subscribe my channel