Wa yafi kmaata ya zama nagari da baban ka da Shugaban ka-Nazir sarkin Waka

0

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya tambayi masoyanshi wata tambaya inda yake so a warwaremai zare da abawa akan wai da mahaifin mutum ya zama na gari amma shugaban shi ya zama na banza da kuma akasin haka wanne yafi?

KARANTA WADANNAN;
1 of 38

Nazir yayi wannan tambaye a dandalinshi na sada zumunta.