Tarihin Professor Zainab Alkali

0 66

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

zamanin da ba kasafai ake jin muryoyin matan Arewa ba, Zaynab Alkali ta zaburo ta kuma tsunduma cikin harkar rubutun adabi, daga nan kuma tauraruwarta ta fara haskawa.

Littafinta na farko Stillborn ya yi fice a fagen adabi a Najeria, saboda yadda aka kikrkire shi, aka saukaka shi, aka kuma fito da irin gwagwarmayar da matan arewacin kasar ke yi.

Farfesa Zaynab ta zama wata tauraruwa abar koyi ga mata matasa daga arewacin Najeriya saboda rubuce-rubucen da ta ringa yi.

KARANTA WADANNAN;
1 of 238

Mun taso muna karanta litattafanta, don haka babban alfahari ne a gare ni a ce na samu tattauna wa da ita.

Na gano cewa mace ce mai jajirce wa da ta yi fice har ake dangata ta da gwagwarmayar kwato ‘yancin mata a shekarun 1980.

Na gano cewa uwa ce da ta sadaukar da rayuwarta ga ‘ya’yanta, sannan mata ce da ta damu da ci gaban alummarta.

Da fatan za kun ji dadin yadda tattaunawar ta mu ta kasance.

#bbc

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram