Takai Taccen Tarihin mawaki Safwan Dan Bare

0 128

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Takai taccen Tarihin mawaki safwan Dan Bare

A Hirar da Shafin www.arewaclass.com Yayi da Shararen mawakin nan Safwan Dan Bare Ya bayana mana yadda ya fara waka da kuma Burin sa ga dai yadda ta Hirar tamu ta kasance:-

Arewaclass:- Ko zaka iya fada mana sunan ka da kuma dan takai taccen Tarihin ka?

Mawaki:

Suna na Abu sufyan Alhassan Dan bare

An Haifeni A shekarar 1991 A Unguwar Danbare dake kumbotso local government Kano tsate.

Nayi karatuna na primary School dina Danbare, Nayi secondry school Gss danbare, Cikakken Susana nayan ka shine (Abu safyan Alhassan Danbare)

Arewaclass: Amma munji ana kiran ka da suna Sufwan?

Mawaki: Eh haka ne Wannan sunan ya samo Asali ne daga waje Budurwata ta farko mai suna Aisha.

Arewaclass: Yanzu zaka kai kaman shekara nawa da fara waka?

Mawaki: eh zan kai man shekara 8 yanzu haka

Arewaclass: Wakoki nawa kayi a yanzu da kuma wacce ka fara?

Mawaki: Nayi wakoki a Yanzu zasu kai kimanin Waka Dari(100), na kuma fara da waka ta mai suna Alkawari kaya ne wacce a yanzu Haka muna da ita a wannan shafi namu na arewaclass.com idan kan Bukata zaka iya daukota a Safwan Dan Bare.

Arewaclass: wacce waka kafi so A cikin wakokin ka, maana Bakandamiyar ka?

Mawaki: Kecce silla

Arewaclass: Wanne abinci kafi so?

Mawaki safwan : Shin kafa da wake.

KARANTA WADANNAN;
1 of 4

Arewaclass: yanzu kana da aure ko kuma kana shirin?

Mawaki safwan: aa sai dai dinbin Niya domin kuwa nafi wanda yayi ma niyya, Domin kuwa ina da Burin auren ta

Arewaclass: Waccece?

Safwan: Aa ba a fada ba ba ai.

Arewaclass: Wanne jan hankali zakayiwa yan uwan ka mawaka?

Safwan: Ina kira ga yan uwana mawaka da su maida hankali sukuma dauki abin da sukeyi da juhimmanci sbd da hanya ce ta yadda ilimi da kuma isar da sako ga duniya baki da.

To muna godia Mallam safwan, Nima ina godia.

Allah ya mai da kai gida lafiya.

Allahamdullillah. Anan hirar mu ta kare tsakanin mu da wannan mawaki wato safwan Dan bare.

Idan kai mawaki ne ko kuma mai harkan comedy ko kuma ko ma dai wanne irin Rubutu kake da bukatan a sa maka a wannan shafi ko youtub channel din mu AREWACLASS TV zaka iya Tuntubar mu ta

Shafin mu na Facebook

AREWACLASS FACEBOOK

Ko Twitter

AREWACLASS TWITTER

Whatsapp

08030500276

08090500276

Sai munji ku

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram