Takai taccen Tarhin Jaruma Fati Washa

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

An Haifi Fatima Abdullahi Washa A Garin Bauchi,
Nigeria.

Laƙabin Suna: Washa,Zee-Zee

Sana’a: Actress

Social Snapchat, Fati Washa on
Twitter , Instagram

Shakarun haihuwa atwitter da instagram

25 1993-02-21 62,322

Jerin bayanai a instagram

Fati Washa.
Fati Washa is a Kannywood Hausa actress.

Fati Washa was born Fatima Abdullahi Washa, she is also
known by other stage names like Tara Washa or Washa.

Wasu daga cikin films din da tayi sun Hafa da;

Ya daga Allah (2014),

Yar Tasha (2015),

Ana Wata ga Wata (2015)’

Mr. da Kura (2015),

Make Da Bake (2013),

Sannan (2013), blind House (2013).

Fatima Abdullahi Washa wacce aka fi sani da Fati Washa a wasanin kwaikwayo na Hausa, mai son sana’ar fim ce tun tana ƙarama a lokacin da take karanta littattafai.

Zamowar ta mai taimakawa
jarumai bai dakushe tauraruwarta ba.

Kyakkyawa kuma doguwar jaruman, wadda ta bankara tsakanin manya ake damawa da ita tun farkon shigowarta
industiri.

Rol din da ta hau a cikin fim din Hindu – An African Extra Vagrant hakika abin yabawa ne.

Fim ne da ta fito a tsakiyar manyan jarumai irinsu
Adam A. Zango da Jamila Umar Nagudu.

KARANTA WADANNAN;
1 of 4

Yanayin yadda ta taka rawa a tsakiyar tamkar ba mace ba ya
kayatar da ‘yan kallo.

A wasu lokutan ma sai mutum ya manta da cewa mace yake kallo, domin ta yi tsayiwar daka wajen tabbatar da ganin ta bai wa labarin hakkinsa a matsayinta na matsafiya.

Haka zalika batun kasuwa nan ma babu magana, domin tun bayan nuna fim din a Sinima dake titin Zoo a Kano, ‘yan kallo suka nuna maitarsu a fili ta mararin ganin fim din.

Har ila yau ta samu yabo daga wajen manyan masana fim irin su Farfesa Abdallah Uba Adamu, Ahmad Gidan.

Fina-finan da Tayi sun hada da:-

‘Ya daga Allah 2014

‘Yar Tasha 2015

Ana Wata ga Wata 2015

Baya da Kura 2015

Fari Da Baki 2013

Farida ND

Gaba da Gabanta 2013

Hadarin Gabas 2012

Hindu – An African Extra

Vagrant 2014

Hisabi 2017

Jaraba 2011

Karfen Nasara 2015

Makahon Gida 2013

Niqab 2017

Dangin Miji

Wannan shi ne ta kaicceccen tarihin Fatima Abdullahi washa, zaka iya yimana tambaya a wajen comment.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.