Tab Bani da Burin da ya wucce na Auri Shugaban kasa Buhari

0 14

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wallahi Tallahi a rayuwata ban taba samun DaN amijin daya shiga raina nake masifar sonshis annan nake burin auren shi, kamar Shugabank asa Muhammadu Buhari ba, sannan bani daburin da ya wuce in kasance Amaryar shi”.

Kalaman matashiyar jarumar Hausa Film Fati Abubakar kenan, wacce aka fi sani da FatiS hu’uma a yayin wata tattaunawa da jaridar Blue Print tayi da ita makon da ya gabata abirnin Kano.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Fati Shu’uma ta cigaba da cewar duk inda aken eman namiji kyakkyawa to Buhari ya kai,g ashi fari dogo mai wushirya sannan gaj arumtaka, wallahi duk Macen da ta auri Buhari
ta dace, kuma hakika na kamu da sonshi fiyed a duk wani Da namiji a fadin duniyar nan,
Allah kasa in auri Buhari inji Jarumar.

Hakika na sani uwargidan Shugaban kasa Aisha Buhari kyakkyawar mace ce, amma dukd a haka ina fatar gogaiya da ita wajen mijinta,
sannan ina rokon ‘Yan Nijeriya su sanya ni ac ikin addu’a Allah ya cika mini wannan burin
nawa, sannan wanda keda halin sanar das hugaban kasa wannan burin nawa don Allahy a taimaka mini.

©arewaablog

Get real time updates directly on you device, subscribe now.