Soyayya Da shakuwa, yadda zakq zqzagawa Budurwa/saurayi kalamai masu Dadi

0 140

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

uciyata tana ta faman jiranka

burinta kawai ta ganka sannan

idanuwana sun kasa ganin kowa

ba abin da suke son gani sai

kykyawar fuskarka abin alfaharina

Kaunarki ta mamayemini

Dukkannin sassan ilahirin jikina.

Tabi jini, tsoka, zuwa bargon

ashina. Domin zuciyata ita ce

ma’adanin surrikan tinaninki

a kodayaushe, Masoyiyata

Tabbas zuciya wata aba ce

waddda takan sa gangar jiki

rashin amfani idan ba ta samu

abin da take so ba ban san sonka

ya yi nisa haka a zuciyata ba sai da

Na zauna ina tunaninka kawai na ga hawaye

Na zuba daga cikin idona

hakika kaunarka ta kai mutukar kurewa a cikin raina

Na kasance ma’abocin soyayya

zuciyata ma ta gaskata hakan,

Lokaci na shudewa soyayyarki

na karuwa a cikin zuciyata,

a lokacin da ki ke cikin farin ciki

kyakkyawar fuskar ki na bayyanar

da murmushi mai taushi da tausasa

zuciyar ma’abocin kallonta, kece

wadda na ke so a cikin zuciyata

babu wata da za ta iya canja

matsayin ki a wajena.

Ni fa ina ganin da akwai wata mace

da zata ganka ta kalle ka tabbas zan iya

sawa ayi mata duka saboda tana kallon

muradin raina nifa saboda tsantsar

Kaunarka bana bacci sai naga fuskark

haka zalika da ita nake fara

KARANTA WADANNAN;
1 of 5

farkawa daga bacci.

Ka da ki fadawa kowa kalaman sirrin

bude soyayya da kawancen dake

tsakanin mu, domin kuwa a dukkan

lokacin da kika furta wadannan

kalaman sirri ga wani wato *Ina SonKa*

hakan na nuni da cewa zai yi amfani

da shi wajen bude mana akwatin

soyayyar mu ta sirri wanda hakan

zai ba shi damar yi mana gagarumar

sata har ya yi sanadiyar raba ni

da ke har abada, Ina son ki.

Zan fi kowa dacewa idan kika rike

Kaunar da ke tsakaninmu nai maki

wata wani tanadi duk sanda kika kasance uwar ‘ya’yan mu zuciyata za ta kasance mai yabonki da kuma nuna maki kulawa wanda uwa take bawa danta, Ki kasance tawa ta har abada

♡Idan kowa haka ta samu a tsakaninmu ba abin da za mu nema a cikin wnnan duniyar saboda ya cika mana burin mu sai dai fatan mugama da dunia lafiya……

Ameen Sarauniyata. Ke kadai nake kallo bana kallon kowacce mace saboda duk sanda idona zai ci karo da wani abu to kyakyawar fuskarki ce mai cike da

kyakyawar fara a tare da iya kallon

abin kaunarta. Lallai na yi dace da

samun Sarauniya, duk sauran

matan bayinki ne.

Ni ma daga kai babu wani namiji da

kwayar idona ke iya gani ya burgeta sai

kai nifa ina ganin duk wata mace na fita

dacewa sai dai ta yi fatan Allah ya ba ta

i-nawa amma ni kam na yi gaba saboda

nayi gamo da burin zuciyata.

Soyayyar da na ke yi miki tamkar tafiyace mai nisa da na fara yinta wadda bata da lokacin yankewa har abada. Na san burina zai cika matsawar ina tare

da ke domin kuwa duk-kanin burina

yanzu bai wuce na samun ki a matsayin

matata uwar ‘ya’yana ba, Ina son ki

fiye da gwal ko kud’i.

Ai abin da kaga yana zuciya ba ka iya

furtashi gaskia wannan karamin abune

nifa tawa soyayyar babu abinda baki zai

iya kwatantashi da shi sannan babu wani mizani da zai iya auna ma auninta sai dai daga zuciya zuwa zuciya wnnan kadai shi ne zai ji abin da take ji game da kaunarka

A lokacin da ki ka ji kina son wani, to

yi maza ki adana sunan shi a cikin daya

daga cikin kogunan da ke a cikin zuciyarki, domin kuwa ita zuciya takan iya raunata a koda wane lokaci amma shi kogon zuciya ya kan kasance tare da ajiyar da aka yi a cikin shi har abada, ina fatan zan kasance ni ne wanda za ki

adana a maboya mafi sirrinta soyayya da masoyi? Ina son ki.

Nima Ina fatan za ka ci gaba da kulamin

Da ‘yar jaririyar zuciyata kamar yadda

nima nake bawa taka kykyawar kulawa

I extremely love you

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram