Shugaban kasar Ghana yayi anfani da kalaman Bush

0

Fadar shugaban kasar Ghana ta bayar da hakuri,nbayan ya bayyana cewa, sabon shugaban kasar
Nana Akufo-Addo, ya wanki wani bangare nanjawabin da tsohon shugaban Amurka George WbBush, ya gabatar yayin rantsar da shi.

Bayan an rantsar da shi a ranar Abasar, ShugabanNana Akufo-Addo ya yi kira ga ‘yan Ghana da su zamo wadanda za a rika damawa da su, ba ‘yan.kallo ba, su kuma zama masu bada gudun muwa, ba kawai ‘yan a bamu ba.

Wadannan kalamai dai, su ne Mista Bush ya yi amfani da su a 2001.

Mista Akufo-Addo ya kuma yi amfani da wata jimla, wacce tsohon shugaban Amurka Bill Clinton ya yi amfani da ita lokacin da aka rantsar
da shi a 1993.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

A watan Yulin bara, uwargidan shugaban Amurka mai jiran gado, Melania Trump, ta yi ta shan suka, bayan da aka gano ta wanki wani bangare na jawabin Michelle Obama.

Daga baya, masu rubuta mata jawabi sun bayar da hakuri.

A watan Satumba, Shugaban Nader
Muhammadu Buhari, shi ma ya bayar da hakuri, saboda amfani da wasu kalmomi daga jawabin
shugaba Obama a 2008 da yayi.

©bbc