Shin Meke Tsakanin Adam A Zango Da Rahama Sadau

0 426

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Shin Meke Tsakanin Adam A Zango Da Rahama Sadau?

Soyayya ce a tsakanin su ko kuma dai abota ce.

Idan kayi duba da wannan hoton dake kasa zakaga cewa wannan Hoto ne da aka dauka don nuna abota ko kuma anatare da juna ba wai soyayya ba.

Ko kia zaka iya yin wannan hoton tare da yar unguwar ku ko kuma wata wacce ba soyayya kuke ba kuma idan mutane suka gani su tabbatar da hakan.

KARANTA WADANNAN;
1 of 49

Ba wai sai kana soyayya da mutum zaka dauki hoto dashi ba.

Ga nin wannan hoton yasa wasu fans din na Rahama da Adam Zango Sun fara tunanin Cewa soyayya Mutanen Biyu suke yi.

Amma a gaskiyar Magana Babbu wata Soyayya a tsakanin mut anen biyu.

Idan kana da tambaya zaka iyayi a kasa.

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram