Shin ko kun San Me ma Ake Kira da so Kuwa?

0 29

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Shin kokunsan me ake kiradaSO??

Toshi; SO bakamar rigabane yauka canza gobe kacanza, SO baruwan gora bane wanda inkasha kayar da goran, SO baya bukatan yaudara.

KARANTA WADANNAN;
1 of 5

SO bayabukatar karya,SO bayabukatar tsananin binceke,SO bayabukatar yawan 6acin rae,SO yana bukatar kulawa,SO yanabukatar rike amana,SO yanabukatar rike alkawariSO yanabukatar tuna masoyi kodayaushe.

ILLAR SO rashin yarda,rashinrike amana,rashintuna masoyi=yawan binceke,yawanzargi,RIBAR SOKUMA,shine aure= barkan mu dwar hka.

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram