Shigar Mata Fim na ta damatukar Anfani

0 130

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

D aya daga cikin fitattun sababbin fuskoki a masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood mai suna Maryar Zaria da ake yi wa lakani da Maryar Sparkling ta bayyana cewa tabbas shigar mata a dama da su a harkar fim tana da matukar muhimmanci

KARANTA WADANNAN;
1 of 38

A yayin wata fira da tayi da majiyar mu, jaruma Maryam ta bayyana cewa ko shakka babu ita shigar ta masana’antar ta karu da muhimman abubuwa da dama wanda a da da bata shiga ba ba ta san su ba ko kadan. Legit.ng dai ta samu cewa an haifi jarumar ne a garin Zaria ta jihar Kaduna inda kuma ta ce ta girma ne a na Zaria da kuma jihar Katsina a wani lokaci a cikin rayuwar ta.

Haka zalika jarumar ta labarta cewa tayi karatun Firamare da Sakandare duka a garin na Zaria kafin daga bisani ta je makarantar kimiyya da kere-kere ta garin Bida, jihar Neja inda ta kammala karatun Difuloma.

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram