Saurayi ya kona budurwa da rai saboda taki amincewa dashi

0 1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sandhya Rani, mai shekara 25, tana kan hanyarta ta komawa gida daga inda take aiki lokacin da mutumin ya kai mata hari ranar Alhamis da rana, in ji ‘yan sanda a hirarsu da tashar labarai ya BBC.

Ya kona ta da ranta saboda ta ki amcewa da soyayyarsa Kasar Indiya dai itama tana fama da matsalolin fyade da ci ma mata zarafi.

A birninHyder Abda ne lamarin ya faru, kuma ance tare suke aiki kafin yayi mata wannan aika-aika.

Mutane sun ruga da ita asibiti amma kafin su je ta mutu.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Mutumin da ake zargi da kisa, Karthik Vanga, mai shekara 28, tsohon abokin aikinta.

A ‘yan makonnin nan, rahotanni na nuna yadda mata ke far wa mazajensu, kan batun kishi da ma na kokarin karin aure.

A kasar Indiya dai, wadannan irin labarai kan jawo babban ce ce-kude da muhawara, inda nan da nan akan kai batun majalisa sai kuma aga an dau mataki, ko na tsaurara hukunci, ko na daukar matakai irin wadannan.

©naij

Get real time updates directly on you device, subscribe now.