Sakon soyayyar mu na yau

0 104

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

So yakasance sarki ne dake mulkin kowacce irin zuciya So ni’imace mai tsarki da yalwatuwa acikin zukatan kowace halitta.

KARANTA WADANNAN;
1 of 5

So tamkar inuwace dake tare da zuciya ako yaushe kuma so yana saita hankali ya wanzar da natsuwa da kwanciyar hankali ga masoya Allah kabarmu da masoyanmu nagaskiya Ameen

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram