Sabuwar Wakar Naziru Sarkin Waka-INEC

0 6,399

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Dauko Sabuwar wakar DShararen Mawakin nan mai kuma Sarauta An waka, Sarkin Waka na farko A Masarautar Kano.

Wannan Waka yayi ta ne dai domin isar da sakon INEC zuwa ga jamaa, inda yake cewa a fito a yi zabe.

ga dai wakar ku saurari sakon daga gareshi

KARANTA WADANNAN;
1 of 54

Get real time updates directly on you device, subscribe now.