Sabuwar wakar Ado Gwanja-Mucashe Mata

0 179

Advertisement

Sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna ” Mucashe ” mawakin mata kenan inda yake bajira wajan suburbudo muku wakoki domin nishadantar daku masoya wakokin hausa kuyi sharfinku kawai kuma ku cashe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Acashe bawai a fasaba

– Banama ban sauya sauti ba

– Mata ayada kalma ban hanaku raddi ba

– Tunda naga kurma bata daina sharriba

– Mata Allonku Allanku

– Shi zaku duba shike kareku

– Maibaku komai yayin bukatarkuDOWNLOAD MP3 NOW

Leave a Reply