Sababbin Zaffafan Hotunan Maryqm yahaya

0 786

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Hotunan sharariyar jarumar nan wato maryam yahaya da ta dauka a cikin wani hotel a Abuja, bayanbgudanar da taron nan da Matar shugaban kasa ta gayacce su na sakamakon Chanji.

Ga Hotunan kamar haka:-

Gaskiya ne zaka iya irin wannan salon kuwa idan zaka dauki hoto?

Kai kaga wani zama ka taba ganin irin wannan zaman kuwa?

KARANTA WADANNAN;
1 of 12

Kaga wani fari da aka zabga kuwa?

Salo iriri a wajen Hajiya maryam, mussamman idan zata dauki hoton da zata turawa masoyan ta.

Ga wanni kyakkyawan murmushi nan dabaka aiko wa masoya ku karbeshi kuna nishadi.

Gaskia ne to fa nima ina yin ta kuma zan iya cewa sai anbani.

lol

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram