Sababbin Hotunan maryam Yahaya na Mako

0

Sababbin Hotunan maryam Yahaya na Mako, Wannan Hotunan sun yi matukar kyau Na gaske ma kuwa domin ta tsaya tayi su ne don ta nunawa Masoyan ta irin baiwar kyau da Allah yayi mata.

Gakiya ne MARYAM FA yar kwalisa ce ba kamar yadda ka zata ba.

Two finger ke nan salon daukan hoton yan gayu

KARANTA WADANNAN;
1 of 12

We can call this as 4 finger with alakoran gwalo