Ronaldo ne higher scorar

0 5

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Cristiano Ronaldo ne ya zama wanda yafi bayar
da kwallaye aka ci a raga a bana a Real Madrid.
Ronaldo ya bayar da kwallaye 10 ga abokan
wasansa da suka ci a raga a gasar La Liga, ya
kuma taimaka aka ci uku a gasar zakarun Turai.
Karim Benzema da Gareth Bale ne suka fi amfana
da kwallayen da Ronaldo ya ba su suka ci a raga,
kowannensu ya ci uku-uku.
Ronaldo dan kwallon kafar tawagar Portugal, ya
ci kwallaye 51 daga wasanni 50 da ya buga a
bana.
Bayan Ronado, Gareth Bale ne na biyu a
matsayin wanda ya taimaka aka ci kwallaye a
Madrid, ya bayar da 11.
James Rodriquez da Isco sun bayar da kwallaye
goma-goma da aka ci a raga a kakar bana da
aka kammala.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Get real time updates directly on you device, subscribe now.