Rangers ta ci Pillars daya mai ban haushi

0 3

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Enugu Rangers ta ci Kano Pillars daya mai ban
haushi a gasar Premier Nigeria wasannin mako
na 21 da suka fafata a ranar Laraba.
Pillars din ta ci gida ne ta hannun Adamu
Murtala bayan da aka dawo daga hutun rabin
lokaci.
Wasu sakamakon wasannin da aka yi Wikki
Tourist ma daya mai ban haushi ta doke El-
Kanemi a garin Bauchi.
Karawa tsakanin Akwa United da Sunshine Stars
kuwa 3-3 suka tashi, yayin da Abia Warriors da
Ikorodu United suka buga kunnen doki 1-1.
Sai a ranar Alhamis ne za a yi karon batta
tsakanin Enyimba da Rivers United a garin Aba.
Ga dukkanin sakamakon wasannin makon na 21
da aka buga:

MFM 2-0 Nasarawa Utd

Lobi 3-1 Shooting Stars

Akwa Utd 3-3 Sunshine Stars

Abia Warriors 1-1 Ikorodu Utd

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Wikki 1-0 El-Kanemi

Wolves 2-2 Heartland

Rangers 1-0 Pillars

Tornadoes 1-0 Plateau Utd

Get real time updates directly on you device, subscribe now.