PDP sun fede Biri sabuwar wakar Wazirin Rarara

410

Advertisement

PDP sun fede Biri sabuwar wakar waziri rarara da yayi, wacce take nuni da wata matsala da aka samu a kan zaben fitar da gwani na pdp.

WAnnan waka dai yayita ne wajen nun farin cikin faduwar wani daga cikin yan jam’iyar PDP a zaben fitar da gwani da akayi.

Ko wannen wanda wannan mawaki yake nufi mu dai kam ba mu san wannene wannan bawan Allah ba amma ku masu sauraro wata killa zaku gane wannene idan kun sau rara.

Ga dai wakar 👇👇👇👇

DWONLOAD MP3 NOW

Leave a Reply