Osinbajo ya ci amanar Coci da Kristoci saboda ya hada kai da Buhari – Fani-Kayode

0

Fani Kayode ya ce Osinbajo ya hada kai da mutumin da ya bayyana kiyayya sa karara ga mutanen kudu da kristocin Najeriya.

Duka manyan jami’an tsaro na Najeriya shugabannin ma’aikatar kasa musulmai ne daga yankin Arewa inji Fani Kayode.

Tsohon ministar sufurin jirgin sama,
Femi Fani Kayode, yayi ikrarin cewa
mataimakin shugaban kasa, Ferfesa
Yemi Osinbao ya ci amanar kristoci da coci a safiyar yau Lahadi.

Saaboda ya hada kai shugaba Muhammadu Buhari wanda ya
bayyana kiyayyar sa karara ga mutanen kudu da kristocin kasar.

Tsohon ministar ya ce, duka manyan
jami’an tsaron kasar karakshin
gwamnatin Buhari Musulmai na dag Arewacin kasar.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Osinbajo ya ci amanar Coci da Kristoci saboda ya hada kai da Buhari – Fani-Kayode A rubutun da yayi a shafin sa na tuwita, Fani Kayode ya ce duka shugabannin
ma’aikatar gwamnatin tarayya musulmi ne daga yankin Arewa.

Fani-Kayode ya rubuta a shafin sa
kamar haka, “Maganar gaskiya shine @ProfOsinbajo ya ci amanar coci tunda ya hada kai da mutumin da ya bayyana kiyayya sa karara ga mutanen kudu da kristocin kasar.

“Karkashin gwamnatin Buhari duka
manyan jami’an tsaro da shugabani mai’akatar kasar musulmai ne daga
yankin Arewa.”

©naijnews