Nura m Inuwa Saa-2019

0 2,357

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Asalam alaikum maziyar ta wannan shafi a kokarin mu na kawo muku wakokin shahararren mawakin nan da yayi shiru wajen aiko sako a cikin wakokin sa da ya kunshi sakonni da dama kamar; na soyayya,Nasiha, da sauran su.

A yau ma dai mun zo muku da wata waka ta Mawakin mai suna saa wacce take cikin sabon kundin sa da ya saki a cikin wannan shekar wato “Mai zamani”.

Ita dai wannan waka tayi matukar dadi sosai wani abu ma dai sai ka saurate ta.

KARANTA WADANNAN;
1 of 55

Gata kamar haka:-

Ku kasance damu domin samun sauran wakokin dake cikin Album din

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram