Ni ba cikakkiyar buduwar bacce amma ban taba yin aure ba- Rahama sadau

0 5

Click to subscribe my channel

Rahotanni sun kawo cewa korarriyar
jarumar kamfanin shirya fina-fina hausa
na Kannywood, Rahama Sadau ta bai wa
masoyanta damar yi mata tambaya a
shafinta na twitter.

Wannan dama da jarumar ta bayar ya sa
masoya na ta tururuwa wajen yi mata
wasu tambayoyi da suka shafi rayuwarta.

Duk da cewa wasu daga cikin tambayoyin sun kasance masu nauyi jarumar tayi kokarin baar da amshoshin day a gamsar da masu yin tambayar ba tare da ta nuna dacin rai kan tambayar ba.

Shafin al’ummata ta wallafa tambayoyin
da akayi wa jarumar da amshoshin da ta
bayar kamar haka:

An tambayi jaruma Rahama ko ita
budurwa ce gangariya??

Ga amsar da ta bayar “Ni budurwace,
amma ba budurwa fil a leda ba, domin na
rasa budurcina.”

An tambayeta wanda ya koyamata rawa?
Ta amsa cewa “Ali Nuhu.”

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Me ta fi jin tsoro a duniya?
Ta ce “mutuwa.”

Yaushe za ta yi aure?
Ta ce “kwanannan,” amma bata bayyana
ko wanene saurayin nata ba.

Shin za ta iya daina fim?
Ta ce “a’a.”

Dan wasan da ya fi birgeta a masana’antar fina-finan Hausa
Ta ce “Sadiq Sani Sadiq.”

Fim din da ta yi wanda ta fi so, ya fi
birgeta Ta ce fim din turanci na “Sons of the Caliphate”

An tambayeta ko shekarunta nawa?
Ta ce, “24.”

Source: naijj

Click to subscribe my channel