[Nasiha] Nasihar Mu ta mako

0 47

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Bissimillahir Rahqmanir Rahim.

InnallhamdaLillah nahamaduhu wqnastainuhu wanas tagafiruhu, wana uzu billahi minshururi anfussana wa sayi ati aamaluna,manyahadihillahu fala mudil lala.

Wansh hadu Allaillah ha illallah,Wa ana muhammadurrasullillah.

Manzon Allah (saw) yace: idan duniya taxo karshe xa’aga abubuwa suna faruwa kamar haka 1- gasar gina gidaje

2- kasuwanci abakin masallatai

3- gina masallatai masu matqar kyau

4- zunace – zunace

5- xa,amaida haram babakin komai take va 6- baiwa xata haifi uwar dakinta .

Dasauran makamantansu , ya yan uwa duk abinda aka ambata anan babu wanda ba’ayinsa a wannan xamanin , muna rokon Allah yaqara kare mana imaninmu baki daya Allah kuma yasa idan Alkiyama tatsaya mutashi karkashin tutar Annabi muhammad (s.a.w) ameen.

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram