[Music] Download sabuwar wakar Umar M shareef mai suna maaurata

4 149

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Albishirin ku ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka ina muku maraba da zuwa wannan shafi a yau nazo muku da wannan waka mai suna “ma’aurata” wanda kowa ne dan adam mace da na miji yana so ya shigo wannan babi na ma’aurata  saboda shine Ginshiki cikar
dan adam a nan duniya.

Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka

==> ma’aurata ni da ke munyo dacewa,

ta ko ina munyo dacewa.
==> Nayo dace tunda ga shi kina
kaunata.

=> kinso mai sonki tunda haka shine yafi cancnata..

KARANTA WADANNAN;
1 of 54

==> Zan baki kulawa agareki na nuna bajinta riko na hakinka banyo sake ba.

==> Indai soyayya ce nayo dace dukka an shaida

==>sai da na cancanta mai kyan zance da halinta na yarda

==> Ni da ke mundace kuma raina fa naba da.

Download music here

Get real time updates directly on you device, subscribe now.