Muma muta nene masu tarbiya inji jarumi Lawan Ahamad

0 2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

YaubakuncifitattacenjaruminnanLawalAhmadmukasamuwanda yashafeshekaruyanasana’arfina-finaiyaceabindaya ficimasatuwoakwaryabaiwuceyaddaalummakeyiwamasuharkarfimkallonda bai daceba. Yana mai cewa babban makiyan masu harkar fina finai basu wuce wadanda basu fahimci mahimmancin masana’antar ba, da irin gudumarwar da masana’antar ke taimakawa dashi wurin ilimantar da jama’a da samarwa matasa aiyukan yi. Ya ce ya kamata mutane su san cewar fim sana’a ce ba dabi’un masu wannan sana’a ba,kuma ya kyautu jama’a su san cewa masu wasannan sana’ar mutane ne masu tarbiya kamar kowa. Lawal ya kara da cewa yanzu ya fara sana’ar fina-finai kuma burinsa ya kai kololuwar bisa a harkar fina-finai.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.