Muhawarar osibanjo Da Fita Obi Tabar Baya Da Kura

0

Ana ta cece-kuce bayan da aka tafka muhawara tsakanin ‘yan takarar mukamin shugaban kasa a Abuja, gabanin babbar muhawarar da manyan ‘yan takarar shugaban kasa za su yi.

Khadija Abdullahi, ta shaida wa BBC cewa, a cikin tambayoyin da aka yi wa ‘yan takarar mataimakan shugaban kasar a yayin muhawarar, ba a tabo wasu muhimman batutuwa ba.

KARANTA WADANNAN;
1 of 93

Ta ce batutuwan da suka shafi ilimi da Boko Haram da dai sauransu, duk ba a tabo su ba, sai batun tattalin arziki kawai.

‘Yar takarar ta jam’iyyar ANN, ta ce batun tattalin arziki batu ne mai kyau, amma kuma ba shi ne kadai ne ya damu ‘yan Najeriya ba.

#bbchausa