Me zai sa Gwamnati ta kasa Biyan 30,000 Albashi?

0 63

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Gwamnati zata kasa biyan N30,000 saboda farashin mai yayi qasa Faduwar farashin danyen man fetur zai iya kawo nakasu ga tattalin arzikin kasa, inji masu ittifaki a harkar mai da iskar gas.

Farashin danyen man ya fadi a ranar juma’a inda man Brent ya fadi da kashi 6.1 wanda yanzu ganga daya dala 58.80. Shi kuma WTI ya fadi da dala 4.21 inda ya kai dala 50.42 ganga daya.

A wannan cigaban, tabbatar da kasafin kudin Najeriya na 2018 zai iya samun tangarda in har faduwar ta cigaba, inji tsohon shugaban kungiyar tattalin arzikin wuta na Najeriya, Farfesa Adeola Adenikinju, wanda ya sanar da majiyar mu.

Faduwar farashin danyen man fetur zai iya kawo nakasu ga tattalin arzikin kasa, inji masu ittifaki a harkar mai da iskar gas.

KARANTA WADANNAN;
1 of 93

Farashin danyen man ya fadi a ranar juma’a inda man Brent ya fadi da kashi 6.1 wanda yanzu ganga daya dala 58.80.

Shi kuma WTI ya fadi da dala 4.21 inda ya kai dala 50.42 ganga daya.

A wannan cigaban, tabbatar da kasafin kudin Najeriya na 2018 zai iya samun tangarda in har faduwar ta cigaba, inji tsohon shugaban kungiyar tattalin arzikin wuta na Najeriya, Farfesa Adeola Adenikinju, wanda ya sanar da majiyar mu.

Faduwar farashin man fetur din ta biyo baya ne sakamakon samun danyen man da yawa bayan hadin kai tsakanin masu samar da man. Masana a a harkar tattalin arzikin sun nuna damuwar su akan yanda da farko tattalin arzikin Najeriya ya fara daidaituwa da man fetur wanda faduwar shi zata iya kawo sanadin faduwar tattalin arzikin kasar.

#legithausa

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram