Mata sun gudanar da zanga zanga akan A saki El-zalzaky

0 2

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram

Wasu dumbin mata daga Kungiyar
‘yan uwa Musulmi wadda aka fi sani
da Shi’a a Nigeria, sun bukaci hukumomi a kasar da su gaggauta
sakin Shugabansu Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.

Matan wadanda suka gudanar da
zanga-zanga a ranar Laraba a
habarar hukumar kare hakkin
bil’adama da ke Abuja, sun ce sau da
dama kotu a kasar na bayar da
umarnin a saki Sheikh El-Zakzaky
amma har yanzu gwamnatin kasar ta ki yin biyayya ga hukuncin kotun.

KARANTA WADANNAN;
1 of 236

Malama Maimuna Bintu Husseini, na
daya daga cikin matan ta kuma yi wa
Ishaq Khalid karin bayani kan
dalilinsu na shirya zanga-zangar:

Taba nan ka dauko Affilikashon din mu na dauko hoto da Bidiyo a Instagram